Ma anar longrich

Wallafan June 6, 2020. 6:35pm. Na Aisha ashir khamis. A Sashin BAYANIN KASUWANCIN LONGRICH

*Shi dai company longrich company ne da yake biyanka duk siyayyar da kayi kuma su biyaka inka kawo mutane ka nuna musu company...**Longrich dai wani company ne da yake da rassa a kasashe da dama amma ainihinsu daga china take sannan suna da rassa a kashashe 37 ciki harda nan nigeria suna da branch a lagos state nigeria, suna saida kayan cosmetics magunguna ciki harda maganin ulcer cancer fibriod dadai sauran su* *Kayan longrich yana da matukar kyau da duk wanda kika siyarwa sai ya dawo miki don neman kari... Sannan in kika siya zasu baki akan farashin company ki siyar ki samu riba sannan su biyaki* *Nasan zakuyi mamaki yadda za'a ce kana kwance kana zaune za'a biyaka* *Sudai longrich suna biya duk sati ranar alhamis da jumaa suke biya basa share points kamar na oriflame sannan duk sati suke biya sannan uku kawai akeso ki kawo suma su kawo nasu da haka sai kiga kin mori longrich har yaya da jikoki* *Za'a baki sune in kinga dama kiyi amfani dashi in kinga dama ki siyar* *Da farko dai longrich kasuwanci da yake taimakawa mata gurin samun abinyi, suna samarwa mata abunyi kina zaune gidanki a kwance a dakin ki zaki dunga alert**Kawai kiyi register dasu ki kawo mutum uku kasanki suma ukunki su kawo nasu kowanne daya daga ciki ya kawo mutum uku, da haka zaki gina team dinki inda saiki samu mutane da yawa a kasanki sai kiga ana biyanki abinda baki taba tunani ba* *in kikai register akwai kayan da ake baki shi yasa muke cewa register kyauta ne amma zaki saka 9800 kiyi acitiviting acct dinki ne dashi akwai kaya da ake bayarwa na kudin nan naki**in kikai register kika kawo mutum daya zasu biyaki 2660 in mutum biyu ne 5600 in mutum uku kika kawo a sati kinada 8700 yar uwa me kika manta* *Sannan wannan wanda kika kawo duk abinda ya siya sai an biyaki ladan siyayyar da yayi ynz yar uwa a barshi a kin fara kika samu mutum ukunki suma suka kawo ukunsu kinsan nawa ne dake a sati kuwa longrich ta yaye mana damuwa da yawa wlh*

Tura wannan zuwa:

Kasance na farko wajen yin sharhi a kan "Ma anar longrich"

Wallafa Sharhi

Suna:

Adireshin Email:

Sharhin:

Game da Mai Wallafa

Barka, wannan shi ne bangaren bayani game da mai wallafa. A goge wannan rubutun gwajin sannan a rubuta bayani game da shafin ko kuma mai shafin.


Kasidu Masu Alaka

    Babu kasidu a halin yanzu.